Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A DAWO LAFIYA: Muna Asara Mai Dimbin Yawa Sakamakon Lalacewar Hanya-NARTO - Mayu 04, 2024


Baba Makeri
Baba Makeri

A wannan watan Mayu ne Majalisar Dinkin Duniya zata gudanar da bukin gangami kan kiyaye hatsira a duniya domin fadakar al’umma a kan kaucewa hadurra a kan hanyoyi a duniya.

Shirin na wannan makon ya bada takaitattacen tarihi akan bukin gangamin na Majalisar Dinkin Duniya, bayan haka shirin ya duba rahoto akan korafin da Kungiyar Masu Motocin Sufuri a Nigeria ta NARTO ke yi game da asarar da suke yi sakamakon lalacewa hanyoyi a Najeriya.

Ga shirin cikin sauti:

Muna Asara Mai Dimbin Yawa Sakamakon Lalacewar Hanya-NARTO.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:36 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG