Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Kalubalen Da Wasu 'Yan Afrika Ke Fuskanta Saboda Dokar Hana Auren Mace Fiye Da Daya A Turai - Afrilu 30, 2024


Ramatu Garba
Ramatu Garba

Shin zaku iya rayuwa a kasar da ba a auren mace fiye da daya? Abin da shirin Allah Daya Gari Bambam na wannan makon ya tattauna akai kenan, zaku ji yadda ta kaya da wadanda suka yi biris da wannan dokar.

Saurari shirin daga Ramatu Garba:

Kalubalen Da ‘Wasu 'Yan Afrika Ke Fuskanta Saboda Dokar Hana Auren Mace Fiye Da Daya A Turai
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:48 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG