Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Kaurace Ma Kasashen Yamma Da Nijar Ke Yi Ta Na Karkata Ga Na Gabashi, Afrilu 30, 2024


Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, Washington, D.C.
Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, Washington, D.C.

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun tattauna ne akan ko wadanne dalilai ne suka sa sojojin da ke mulkin jamhuriyar Nijar suke juya baya wa kasashen yammmacin Turai, suka koma fuskantar na gabashi, kuma wane amfani Nijar za ta samu daga kasashen Rasha da China.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

TSAKA MAI WUYA: Juyan Bayan Nijar Ga Kasashen Yammacin Turi Da Fuskantar Na Gabashi, Afrilu 30, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:35 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG