Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Muhimmancin Takardar Aure Ta Gwamnati A Kasar Kamaru - May 04, 2024


Medina Dauda
Medina Dauda

Shirin Zauren VOA na wannan makon ya tattaunawa akan muhimmancin takardar aure ta Gwamnati a Kamaru. Sannan shin ko da mutum yayi aure na addinin Musulunci ko na addinin Kirista, dole ne sai yayi takardar aure ta Gwamnati?

Saurari cikakken shirin don jin karin bayani:

ZAUREN VOA: Muhimmancin takardar auren ta Gwamnati a Cameroon: May 04, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG